Thursday, 5 June 2014

SAKO NA MUSAMMAN DAGA ASH-SHEIKH BELLO YABO SOKOTO.

Assalamu Alaykum Wa Rahmatullahi Wa barakatuhu! Akwai wani shafin facebook da aka bude da suna kamar haka; "Mallam Bello Yabo".

To wannan ba shafi na bane kuma ban san wanda ya bude wannan shafin ba. 

Don haka bani da alhaki akan duk wani rubutu da akayi akan wannan shafin. Dafatan za'a fadaka.

Sahihin shafina shine "Bello Yabo Sokoto".

No comments:

Post a Comment