Wednesday, 4 June 2014

FILIN KARATUTTUKAN ASH-SHEIKH ALBANI ZARIA (RAHIMAHULLAH)

KARATUN LITTAFIN SIFATU- SALATIN NABIYYI (SAW) >>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>

*** WALLAFAR AL-ALLAMATUS-SALAFI, ABU ABDIR-RAHMAN, MUHAMMAD NASIRUDDEEN ALBANI (RAHIMAHULLAH) ***

*** KARANTARWA DA SHARHIN AL-ALLAMATUS-SALAFI, ABU ABDURRAHMAN, MUHAMMAD AUWAL ADAM ALBANI ZARIA (RAHIMAHULLAH) ***

*** KASET NA GOMA (10) ***
================================
*** BABI NA FARKO ***
.............MUQADDIMA (10)............

23/7/1998

KOYI YADDA AKE SALLAH IRIN NA MANZON ALLAH (SAW).!!!

Hakika! Sallah tana da wasu ladubba wadanda duk ka kiyaye su to in sha Allahu Ta'ala sallar ka karbabbiya ce. Mafi muhimmanci daga cikin wadannan ladubba shine:- Dole ne kayi Sallah irin yadda manzon Allah (SAW) yake yi. Hakan kuwa ta samo asali ne daga fadin manzon Allah sallah (SAW) cewa صـلـّوا كـمـا رأيـتـمـونـي أصـلـّي،
(kuyi sallah kamar yadda kuka ga nake yi)

Ya 'dan uwa mai daraja! Shin, ko ka san irin yadda ((manzon Allah (SAW)) yake yin sallah?

In ka sani to ka 'kara sani. In kuma baka sani ba to ka lazimci latsa wannan link 'din na 'kasa duk sati domin sauraren karatun wannan littafin mai suna; Sifatu Salatin Nabeey (SAW), daga bakin Ash-Shaikhul Muhaddith, Al-Allamatus-Salafi, Abu AbdurRahmam, Muhammad Auwal Adam Albani Zaria (Rahimahullah).

"SIFATU SALATIN NABIY (10)"
http://kiwi6.com/file/papg2waay5

''ZAMU DAKATA ANAN MU SAKA KARATUN WANI SABON LITTAFIN MAI SUNA AQEEDATUL 'DAHAWIYYA. IDAN MUKA KAI KASET NA GOMA SHIMA A CIKIN SHI, TO ZAMU DAWO MUCI GABA DA LITTAFIN SIFATU SALAT 'DIN A KASET NA GOMA SHA 'DAYA HAR IZUWA ISHIRIN ASA'ILIN DA KUMA ZAMU 'KARA DAWOWA CIKIN KASET NA SHADAYA A CIKIN AQEEDATUL 'DAHAWIYYAH. USULUBIN DAZA MUBI KENAN INSHA'ALLAHU.

Ayi sauraro lafiya.

No comments:

Post a Comment