Download
FILIN KARATUTTUKAN ASH-SHEIKH ALBANI ZARIA (RAHIMAHULLAH)
KARATUN LITTAFIN SAHEEHU MUSLIM >>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>
*** SHARHIN PROFESSOR SAMIR***
*** KARANTARWAR ASH-SHEIKH ALBANI ZARIA (RAHIMAHULLAH)***
*** KASET NA TARA (10) ***
================================
*** BABI NA FARKO ***
.............MUQADDIMATUL MUSANNIF ............
DATE: 29/10/2011
Allahu Akbar! Rahamar Allah ta kaima Imamu Abu Hanifa, Malik, Shafi'i da Ahmad bn Hambali domin sunce indai hadisi ya inganta to nanne mazhabarsu.
Allahu Akbar! Rahamar Allah ya kaima mujaddadi Usman Bn Fodio domin cewa yayi indai ingantaccen hadisi yayi magana to babu sauran wata maganar mazhaba.
Allahu Akbar! Rahamar Allah ta kaima Ash-sheikh Abubakar Mahmud Domin cewa yayi; "karatun hadisi da aiki dashi shine zaman lafiya ga muslmi.
Allahu Akbar! Rahamar Allah ta kaima Ash-Sheikh Albani Zaria domin cewa yayi; Mu yan dakon hadisan Manzon Allah (SAW) ne.
Allahu Akbar! Rahamar Allah ta 'kara kaima Ash-Sheikh Albani Zaria domin ya karantar kuma gina ma hadisan Manzon Allah (SAW) cibiyar karantar dasu mai suna Daruul Hadeethis-Salafiyyah.
Latsa wannan link 'din na 'kasa domin sauraren karatun Saheehu Muslim, daga bakin Ash-Shaikhul Muhaddith, Al-Allamatus-Salafi, Abu AbdurRahmam, Muhammad Auwal Adam Albani Zaria (Rahimahullah).
"SAHEEHU MUSLIM (10)
http://kiwi6.com/file/dn3imszdca
No comments:
Post a Comment