Thursday, 5 June 2014

DOWNLOAD KARATUN LITTAFIN SHARHUS- SUNNAH >>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>

*** WALLAFAR AL-ALLAMATUS-SALAFI, AL IMAMUL HAFIZ ALBAGAWIY (RAHIMAHULLAH) ***

*** KARANTARWA DA SHARHIN AL-ALLAMATUS-SALAFI, ABU ABDURRAHMAN, MUHAMMAD AUWAL ADAM ALBANI ZARIA (RAHIMAHULLAH) ***

*** KASET NA GOMA (10) ***
================================
*** BABI NA FARKO ***
.............MUQADDIMA (I) ............

DATE; 21/11/2013

Godiya ta tabbata ga Allah (SWT) wanda ya saukar da Al-Qur'ani ga bawanshi Annabi Muhammad (SAW) don ya zama mai wa'azii da gargadi ga dukkannin duniya. Allah yayi dadin tsira ga manzon Allah (SAW), iyalan gidansa da sahabbansa.

Ya 'dan uwa mai daraja! Shin, ko ka san wanene Al Imamul Bagawiy? Shin ko kasan malaman da Bagawiy yayi rayuwa a zamanin su? Shin ko kasan matsayin littafin Sharhus-Sunnah idan aka kwatanta shi da Kutibus Sitta? Shin ko kasan hadisai dubu nawa ne ke cikin Sharhus- Sunnah? Shin ko kasan fa'idar wannan littafin ga manhajin Salafiyyah da duniyar Sunnah baki 'daya?

In ka sani to ka 'kara sani. In kuma baka sani ba to ka rinka latsa wannan link 'din na 'kasa a duk ranar lahadi iwarka domin sauraren karatun wannan littafin mai suna; Sharhus-Sunnah, daga bakin Ash-Shaikhul Muhaddith, Al-Allamatus-Salafi, Abu AbdurRahmam, Muhammad Auwal Adam Albani Zaria (Rahimahullah).

"SHARHUS- SUNNAH (10)" 
http://kiwi6.com/file/irvxx2arl8

No comments:

Post a Comment