Wednesday, 4 June 2014

DOWNLOAD SHEIKH AUWAL ALBANI ZARIA

AL-SARIMUL BATTAR FI AL-TASSADI LIL-SAHARA AL-'ASHRAR (TAKOBI ME KAIFI WURIN TINKARAR BOKAYE DA 'YAN TSIBBU)!

KARATUN BABBAN MALAMI: ASH-SHAIKH AUWAL ADAM ALBANI ZARIA (RAHIMAHULLAH)
*** KASET NA GOMA (10) ***
================================
*** FASALI NA BIYU (2) ***
*** RADDI GA MU'UTAZILAWA ***

DATE; 04/07/2000

Shin ko ka san menene sihiri?
Shin ko ka san nau'ukan sihiri?
Shin ko ka san yaya boka yake kiran aljani?
Shin ko ka san yadda ake gane nauin sihiri?
Shin ko ka san yadda ake karya sihiri?
Shin ko ka san yadda ake cire aljani daga jikin 'dan Adam da izinin Allah?
Shin ko ka san mene kambun baka?
Shin ko ka san yadda ake maganin kambun baka da izinin Allah?

In ka sani to ka 'kara sani. In kuma baka sani ba to ka lazimci latsa wannan link 'din na 'kasa a duk lokacin daka gani domin saurare da kuma saukewa akan na'urarka.

ASH-SHEIKH ALBANI ZARIA (RAHIMAHULLAH)
"SARIMUL BATTAR 10" 
http://kiwi6.com/file/m0rsey9jav

No comments:

Post a Comment